Salmos 85

HAUSA

1 Ka nuna wa ƙasarka alheri, ya Ubangiji;

2 Ka gafarta laifin mutanenka

3 Ka kau da dukan fushinka

4 Ka sāke mai da mu, ya Allah Mai Cetonmu,

5 Za ka ci gaba da fushi da mu har abada ne?

6 Ba za ka sāke raya mu ba,

7 Ka nuna mana ƙaunarka marar ƙarewa, ya Ubangiji,

8 Zan saurari abin da Allah Ubangiji zai faɗa;

9 Tabbatacce cetonsa yana kusa da waɗanda suke tsoronsa,

10 Ƙauna da aminci za su sadu;

11 Aminci zai ɓulɓulo daga ƙasa,

12 Ubangiji tabbatacce zai bayar da abin da yake da kyau,

13 Adalci na tafiya a gabansa

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado