1 Ya Allah, kada ka yi shiru;
2 Dubi yadda abokan gābanka suke fariya,
3 Da wayo suna ƙulle-ƙulle a kan mutanenka;
4 Suna cewa, “Ku zo, bari mu hallaka su ɗungum a matsayin al’umma,
5 Da zuciya ɗaya suka yi ƙulle-ƙulle tare;
6 tentunan Edom da na mutanen Ishmayel,
7 Gebal, Ammon da Amalek,
8 Har Assuriya ma ta haɗa kai da su
9 Ka yi musu abin da ka yi wa Midiyan,
10 waɗanda suka hallaka a En Dor
11 Ka mai da manyansu kamar Oreb da Zeyib,
12 waɗanda suka ce, “Bari mu mallaki
13 Ka mai da su kamar ɗan tsiron da kan karye, iska ta yi ta turawa, ya Allahna,
14 kamar yadda wuta ke cin kurmi
15 haka za ka kore su da iska mai ƙarfi
16 Ka rushe fuskokinsu da kunya
17 Bari su kasance cikin kunya da taƙaici;
18 Bari su san cewa kai, wanda sunansa ne Ubangiji,