Salmos 81

HAUSA

1 Ku rera don farin ciki ga Allah ƙarfinmu;

2 Ku fara kaɗe-kaɗe, ku buga ganga,

3 Ku busa ƙahon rago a Sabon Wata,

4 wannan ƙa’ida ce domin Isra’ila,

5 Ya kafa shi a matsayin ƙa’ida domin Yusuf

6 Ya ce, “Na kau da nauyi daga kafaɗunku;

7 Cikin damuwarku kun yi kira na kuwa kuɓutar da ku,

8 “Ku ji, ya mutanena, zan kuwa gargaɗe ku,

9 Kada ku kasance da baƙon allah a cikinku;

10 Ni ne Ubangiji Allahnku

11 “Amma mutanena ba su saurare ni ba;

12 Saboda haka na ba da su ga zukatansu da suka taurare

13 “A ce mutanena za su saurare ni,

14 da nan da nan sai in rinjayi abokan gābansu

15 Waɗanda suke ƙin Ubangiji za su fāɗi a gabansa da rawar jiki,

16 Amma za a ciyar da ku da alkama mafi kyau;

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado