Salmos 77

HAUSA

1 Na yi kuka ga Allah don taimako;

2 Sa’ad da nake cikin damuwa, na nemi Ubangiji;

3 Na tuna da kai, ya Allah, na kuma yi nishi;

4 ka hana idanuna rufewa;

5 Na yi tunani kwanakin da suka wuce,

6 na tuna da waƙoƙina da dare.

7 “Ubangiji zai ƙi ne har abada?

8 Ƙaunarsa marar ƙarewa ta ɓace ke nan har abada?

9 Allah ya manta yă yi jinƙai?

10 Sai na yi tunani, “Zan yi roƙo saboda wannan,

11 Zan tuna da ayyukan Ubangiji;

12 Zan yi tunani a kan dukan ayyukanka

13 Hanyoyinka, ya Allah, masu tsarki ne.

14 Kai ne Allahn da yakan aikata mu’ujizai;

15 Da hannunka mai ƙarfi ka fanshi mutanenka,

16 Ruwaye sun gan ka, ya Allah,

17 Gizagizai sun sauko da ruwa,

18 Aka ji tsawanka a cikin guguwa,

19 Hanyarka ta bi ta cikin teku,

20 Ka bi da mutanenka kamar garke

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado