Salmos 73

HAUSA

1 Tabbatacce Allah mai alheri ne ga Isra’ila,

2 Amma game da ni, ƙafafuna suna gab da yin santsi;

3 Gama na yi kishin masu girman kai

4 Ba sa yin wata fama;

5 Ba sa shan wata wahalar da sauran mutane ke sha;

6 Saboda girman kai ya zama musu abin wuya;

7 Daga mugayen zukatansu laifi kan fito

8 Suna ba’a, suna faɗin mugayen abubuwa;

9 Bakunansu na cewa sama na su ne,

10 Saboda haka mutanensu sun juya gare su

11 Suna cewa, “Yaya Allah zai sani?

12 Ga yadda mugaye suke,

13 Tabbatacce a banza na bar zuciyata da tsabta;

14 Dukan yini na sha annoba;

15 Da na ce, “Zan faɗa haka,”

16 Sa’ad da na yi ƙoƙari in gane wannan,

17 sai da na shiga wuri mai tsarki na Allah;

18 Tabbatacce ka sa su a ƙasa mai santsi;

19 Duba yadda suka hallaka farat ɗaya,

20 Kamar yadda mafarki yake sa’ad da mutum ya farka,

21 Sa’ad da zuciyata ta ɓaci

22 na zama marar azanci da jahili;

23 Duk da haka kullum ina tare da kai;

24 Ka bishe ni da shawararka,

25 Wa nake da shi a sama in ba kai ba?

26 Jikina da zuciyata za su iya raunana,

27 Waɗanda suke nesa da kai za su hallaka;

28 Amma game da ni, yana da kyau in kasance kusa da Allah.

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado