Salmos 72

HAUSA

1 Ka tanada sarki da shari’arka ta gaskiya, ya Allah,

2 Zai shari’anta mutanenka da adalci,

3 Duwatsu za su kawo wadata ga mutane,

4 Zai kāre marasa ƙarfi a cikin mutane

5 Zai jimre muddin rana tana nan,

6 Zai zama kamar ruwan sama mai fāɗuwa a filin ciyayin da aka yanka,

7 A kwanakinsa adalai za su haɓaka

8 Zai yi mulki daga teku zuwa teku

9 Kabilun hamada za su rusuna a gabansa

10 Sarakunan Tarshish da na bakin kogi masu nisa

11 Dukan sarakuna za su rusuna masa

12 Gama zai ceci masu bukatan da suka yi kuka,

13 Zai ji tausayin gajiyayyu da masu bukata

14 Zai kuɓutar da su daga danniya da rikici,

15 Bari yă yi doguwar rayuwa!

16 Bari hatsi yă yalwata a duk fāɗin ƙasar;

17 Bari sunansa yă dawwama har abada;

18 Yabo ya tabbata ga Ubangiji Allah, Allah na Isra’ila,

19 Yabo ya tabbata ga sunansa mai ɗaukaka har abada;

20 Wannan ya kammala addu’o’in Dawuda ɗan Yesse.

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado