1 Ya Ubangiji Allahna, na zo neman mafaka a wurinka;
2 in ba haka ba za su yayyage ni kamar zaki
3 Ya Ubangiji Allahna, in na yi kuskure
4 in na yi mugunta ga wanda yake zaman lafiya da ni
5 to, bari abokin gābana yă bi yă kuma cim mini;
6 Ka tashi, ya Ubangiji, cikin fushinka;
7 Bari taron mutane su taru kewaye da kai.
8 bari Ubangiji mai shari’ar mutane.
9 Ya Allah mai adalci,
10 Garkuwata shi ne Allah Mafi Ɗaukaka,
11 Allah alƙali ne mai adalci,
12 In mutum bai tuba ba,
13 Ya shirya makamansa masu dafi;
14 Wanda yake da cikin mugunta
15 Wanda ya haƙa rami
16 Damuwar da ya ja yakan sāke nannaɗe a kansa;
17 Zan gode wa Ubangiji saboda adalcinsa