1 Bari Allah yă tashi, bari a watsar da abokan gābansa;
2 Kamar yadda iska take hura hayaƙi, bari yă hura su haka;
3 Amma bari adalai su yi murna
4 Rera wa Allah, rera yabo ga sunansa,
5 Uba ga marayu, mai kāre gwauraye,
6 Allah ya shirya masu kaɗaici a cikin iyalai,
7 Sa’ad da ka fito a gaban mutanenka, ya Allah,
8 duniya ta girgiza, sammai suka zuba ruwan sama,
9 Ka ba da yayyafi a yalwace, ya Allah;
10 Mutanenka suka zauna a cikinsa,
11 Ubangiji ya yi umarni,
12 “Sarakuna da mayaƙa suka gudu a gaggauce;
13 Har yayinda kuke barci a cikin garken tumaki,
14 Sa’ad da Maɗaukaki ya watsar da sarakuna a cikin ƙasa,
15 Duwatsun Bashan, duwatsu masu alfarma ne;
16 Don me kuke duba da kishi, ya duwatsu masu wuyan hawa,
17 Karusan Allah ninkin dubbai goma ne
18 Sa’ad da ka hau bisa,
19 Yabo ya tabbata ga Ubangiji, ga Allah Mai Cetonmu,
20 Allahnmu shi ne Allah wanda yake ceto;
21 Tabbatacce Allah zai murƙushe kawunan abokan gābansa,
22 Ubangiji ya ce, “Zan kawo su daga Bashan;
23 don ku wanke ƙafafunku a cikin jinin maƙiyanku,
24 Jerin gwanonka ya zo a bayyane, ya Allah,
25 A gaba akwai mawaƙa, a bayansu akwai makaɗa;
26 Ku yabi Allah cikin taro mai girma;
27 Ga ƙaramar kabilar Benyamin, suna jagorance su,
28 Ka bayyana ikonka, ya Allah;
29 Saboda haikalinka a Urushalima
30 Ka tsawata wa naman jejin nan a cikin kyauro,
31 Jakadu za su zo daga Masar;
32 Ku rera wa Allah, ya masarautan duniya,
33 gare shi wanda yake hawan daɗaɗɗen sararin sama,
34 Ku yi shelar ikon Allah,
35 Kai mai banmamaki ne, ya Allah, cikin wurinka mai tsarki;