1 Ka ki mu, ya Allah, ka kuma fashe kāriyarmu;
2 Ka girgiza ƙasar ka kuma tsaga ta;
3 Ka nuna wa mutanenka lokutan wahala;
4 Amma ga waɗanda suke tsoronka, ka ɗaga tuta
5 Ka cece mu ka kuma taimake mu da hannunka na dama,
6 Allah ya yi magana daga wurinsa mai tsarki,
7 Gileyad nawa ne, Manasse kuma nawa ne;
8 Mowab shi ne kwanon wankina,
9 Wa zai kawo ni birnin katanga?
10 Ba kai ba ne, ya Allah, kai da ka ƙi mu
11 Ka ba mu gudummawa a kan abokin gāba,
12 Tare da Allah za mu yi nasara,