Salmos 59

HAUSA

1 Ka cece ni daga abokan gābana, ya Allah;

2 Ka kuɓutar da ni daga masu aikata mugunta

3 Duba yadda suka kwanta suna jirana!

4 Ban yi wani laifi ba, duk da haka suna a shirye su fāɗa mini.

5 Ya Ubangiji Allah Maɗaukaki,

6 Sukan dawo da yamma,

7 Dubi abin da suke tofawa daga bakunansu,

8 Amma kai, ya Ubangiji, kakan yi musu dariya;

9 Ya ƙarfina, na dogara gare ka;

10 Allah mai ƙaunata.

11 Amma kada ka kashe su, ya Ubangiji garkuwarmu,

12 Saboda zunuban bakunansu,

13 ka cinye su da hasala,

14 Sukan dawo da yamma,

15 Suna ta yawo neman abinci

16 Amma zan rera game da ƙarfinka,

17 Ya ƙarfina, na rera yabo gare ka;

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado