Salmos 58

HAUSA

1 Ku masu mulki tabbatacce kuna magana daidai?

2 Sam, a zuciyarku kuna ƙirƙiro rashin adalci,

3 Kai, tun haihuwa mugaye sukan kauce;

4 Dafinsu ya yi kamar dafin maciji,

5 da ba ya jin muryar gardi,

6 Ka kakkarya haƙoran a bakunansu, ya Allah;

7 Bari su ɓace kamar ruwa mai wucewa;

8 Kamar katantanwun da suke narkewa yayinda suke tafiya,

9 Kafin tukwanenka su ji zafin ƙayayyuwa,

10 Masu adalci za su yi murna sa’ad da aka rama musu,

11 Sa’an nan mutane za su ce,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado