1 Ka yi mini jinƙai, ya Allah,
2 Ka wanke dukan kurakuraina
3 Gama ina sane da laifofina
4 Kai kaɗai na yi wa zunubi
5 Tabbatacce ni mai zunubi ne tun haihuwa
6 Tabbatacce kana son gaskiya a sassan ciki;
7 Ka tsarkake ni da hizzob, zan kuwa zama tsab;
8 Bari in ji farin ciki da murna;
9 Ka ɓoye fuskarka daga zunubaina
10 Ka halitta zuciya mai tsabta a cikina, ya Allah,
11 Kada ka fid da ni daga gabanka
12 Ka mayar mini farin cikin cetonka
13 Ta haka zan koyar wa masu laifi hanyoyinka,
14 Ka cece ni daga laifin jini, ya Allah,
15 Ya Ubangiji, ka buɗe leɓunana,
16 Ba ka farin ciki a hadaya, ai da na kawo;
17 Hadayun Allah su ne karyayyen ruhu;
18 Cikin jin daɗinka ka sa Sihiyona ta yi nasara;
19 Ta haka za a kasance da hadayu masu adalci,