1 Maɗaukaki, Allah, Ubangiji,
2 Daga Sihiyona, cikakkiya a kyau,
3 Allahnmu yana zuwa
4 Ya kira sammai da suke bisa,
5 “Ku tattara mini shafaffuna,
6 Sammai kuwa sun yi shelar adalcinsa
7 “Ku ji, ya mutanena, zan kuwa yi magana,
8 Ba na tsawata muku saboda hadayunku
9 Ba na bukatan bijimi daga turkenku
10 gama kowace dabbar kurmi nawa ne,
11 Na san kowane tsuntsun da yake a duwatsu
12 Da a ce ina jin yunwa ai, ba sai na faɗa muku ba,
13 Ina cin naman bijimai ne
14 “Ku miƙa hadayar godiya ga Allah,
15 ku kira gare ni a ranar wahala;
16 Amma ga mugaye, Allah ya ce,
17 Kun ƙi umarnina
18 Sa’ad da kuka ga ɓarawo, kukan haɗa kai da shi;
19 Kuna amfani da bakunanku don mugunta
20 Kuna ci gaba da magana a kan ɗan’uwanku
21 Kun yi waɗannan abubuwa na kuwa yi shiru;
22 “Ku lura da wannan, ku da kuka manta da Allah,
23 Shi wanda ya miƙa hadayun godiya yakan girmama ni,