1 Mai albarka ne wanda yake jin tausayin marasa ƙarfi;
2 Ubangiji zai kāre shi yă kuma kiyaye ransa;
3 Ubangiji zai ba shi ƙarfi a gadon rashin lafiyarsa
4 Na ce, “Ya Ubangiji, ka yi mini jinƙai;
5 Abokan gābana suna muguwar magana a kaina cewa,
6 Duk sa’ad da wani ya zo ganina,
7 Dukan abokan gābana suna raɗa tare a kaina;
8 “Mugun ciwo ya kama shi;
9 Har abokina na kurkusa,
10 Amma kai, ya Ubangiji, ka yi mini jinƙai,
11 Na sani kana jin daɗina,
12 Cikin mutuncina ka riƙe ni
13 Yabo ya tabbata ga Ubangiji, Allah na Isra’ila,