1 Kamar yadda barewa take marmarin ruwan rafuffuka,
2 Raina yana ƙishin Allah, Allah mai rai.
3 Hawayena ne sun zama abincina
4 Waɗannan abubuwa ne nakan tuna
5 Me ya sa kake baƙin ciki, ya raina?
6 Raina yana baƙin ciki a cikina;
7 Zurfi kan kira zurfi
8 Da rana Ubangiji yakan nuna ƙaunarsa,
9 Na ce wa Allah Dutsena,
10 Ƙasusuwana suna jin jiki da wahala
11 Me ya sa kake baƙin ciki, ya raina?