Salmos 39

HAUSA

1 Na ce, “Zan lura da hanyoyina

2 Na yi shiru, ban ce kome ba,

3 zuciyata ta ƙara zafi a cikina.

4 “Nuna mini, ya Ubangiji, ƙarshen rayuwata

5 Ka sa kwanakina suka zama tafin hannu ne kawai;

6 “Mutum dai shirim ne kawai yayinda yake kai da komowa.

7 “Amma yanzu, ya Ubangiji, me zan nema?

8 Ka cece ni daga dukan laifofina;

9 Na yi shiru; ba zan buɗe bakina ba,

10 Ka ɗauke bulalarka daga gare ni;

11 Kakan tsawata ka kuma hore mutane saboda zunubinsu;

12 “Ka ji addu’ata, ya Ubangiji,

13 Ka kau da fuskarka daga gare ni, saboda in sāke yin farin ciki

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado