Salmos 37

HAUSA

1 Kada ka tsorata saboda mugayen mutane

2 gama kamar ciyawa za su bushe,

3 Ka dogara ga Ubangiji ka kuma aikata alheri;

4 Ka ji daɗinka a cikin Ubangiji

5 Ka sa kanka a hanyar Ubangiji;

6 Zai sa adalcinka yă haskaka kamar hasken safiya,

7 Ka natsu a gaban Ubangiji

8 Kada ka yi fushi kada kuma ka yi hasala;

9 Gama za a datse mugayen mutane,

10 A ɗan ƙanƙanen lokaci, mugaye za su shuɗe;

11 Amma masu tawali’u za su gāji ƙasar

12 Mugaye sukan shirya wa adalai maƙarƙashiya

13 amma Ubangiji yakan yi dariyar mugaye,

14 Mugaye sukan zare takobi

15 Amma takubansu za su soki zukatansu,

16 Ƙanƙanen abin da mai adalci yake da shi

17 gama za a kakkarya ikon mugaye,

18 Kwanakin marasa zarge suna sane ga Ubangiji,

19 A lokutan masifu ba za su yanƙwane ba;

20 Amma mugaye za su hallaka,

21 Mugaye kan yi rance ba sa kuma biya,

22 waɗanda Ubangiji ya sa wa albarka za su gāji ƙasar,

23 In Ubangiji ya ji daɗin hanyar da mutum yake bi,

24 ko ya yi tuntuɓe, ba zai fāɗi ba,

25 Dā ni yaro ne amma yanzu na tsufa,

26 Kullum suna bayar hannu sake suna kuma ba da bashi ba da wahala ba,

27 Ku juyo daga mugunta ku yi alheri;

28 Gama Ubangiji yana ƙaunar masu aikata daidai

29 Masu adalci za su gāji ƙasar

30 Bakin mutum mai adalci yakan yi magana da hikima,

31 Dokar Allahnsa tana a cikin zuciyarsa;

32 Mugaye suna fako suna jira masu adalci,

33 amma Ubangiji ba zai bar su a ikonsu ba

34 Ku sa zuciya ga Ubangiji

35 Na ga wani mugu, azzalumi,

36 amma yakan mutu nan da nan kuma ba ya ƙara kasancewa;

37 Ka dubi marasa zargi, ka lura da adali;

38 Amma za a hallaka dukan masu zunubi;

39 Ceton adalai kan zo daga Ubangiji;

40 Ubangiji yakan taimake su yă kuma cece su;

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado