Salmos 36

HAUSA

1 Akwai magana a cikin zuciyata

2 Gama a idanunsa yana ganin kansa wani abu ne

3 Kalmomin bakinsa mugaye ne da kuma ruɗu;

4 Ko a kan gadonsa ma yana shirya mugunta;

5 Ƙaunarka, ya Ubangiji, kan kai sammai,

6 Adalcinka yana kama da manyan duwatsu,

7 Ina misalin ƙaunarka marar ƙarewa!

8 Suna biki a yalwar gidanka;

9 Gama a gare ka akwai maɓulɓular rai

10 Ka ci gaba da ƙaunarka ga waɗanda suka san ka,

11 Kada ka bari ƙafar mai girman kai yă fāɗa mini,

12 Dubi yadda masu aikata zunubi suka fāɗi,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado