1 Ubangiji ne haskena da cetona,
2 Sa’ad da mugaye suka tasar mini
3 Ko da yake mayaƙa sun kewaye ni,
4 Abu guda na roƙi Ubangiji,
5 Gama a lokacin wahala,
6 Sa’an nan kaina zai ɗaukaka
7 Ka ji muryata sa’ad da na yi kira, ya Ubangiji;
8 Zuciyata kan faɗa game da kai, “Nemi fuskarsa!”
9 Kada ka ɓoye fuskarka daga gare ni,
10 Ko da mahaifina da mahaifiyata sun yashe ni,
11 Ka koya mini hanyarka, ya Ubangiji;
12 Kada ka ba da ni da sha’awar maƙiyina,
13 Har yanzu ina da ƙarfin gwiwa a wannan cewa
14 Ka dogara ga Ubangiji,