1 A gare ka Ya Ubangiji,
2 A gare ka na dogara, ya Allahna.
3 Ba wanda yake sa bege a gare ka
4 Ka nuna mini hanyoyinka, ya Ubangiji,
5 ka bi da ni cikin gaskiyarka ka kuma koya mini,
6 Ka tuna, ya Ubangiji da jinƙai da kuma ƙaunarka mai girma,
7 Kada ka tuna da zunuban ƙuruciyata
8 Ubangiji nagari da mai adalci ne;
9 Yakan bi da masu tawali’u cikin abin da yake daidai
10 Dukan hanyoyin Ubangiji ƙaunatattu ne da kuma aminci
11 Saboda sunanka, ya Ubangiji,
12 To wane ne mai tsoron Ubangiji?
13 Zai ci kwanakinsa a wadace,
14 Ubangiji yakan amince da waɗanda suke tsoronsa;
15 Idanuna kullum suna a kan Ubangiji,
16 Ka juye wurina ka kuma yi mini jinƙai,
17 Damuwoyin zuciyata sun ninka;
18 Ka dubi wahalata da kuma azabata
19 Dubi yadda abokan gābana sun ƙaru
20 Ka tsare raina ka kuma kuɓutar da ni;
21 Bari mutunci da adalci su tsare ni,
22 Ka fanshi Isra’ila, ya Allah,