1 Yabi Ubangiji.
2 Yabe shi saboda ayyukansa masu iko;
3 Yabe shi da ƙarar kakaki,
4 yabe shi da ganga kuna taka rawa,
5 yabe shi da kuge mai ƙara,
6 Bari kowane abu mai numfashi yă yabi Ubangiji.
HAUSA
1 Yabi Ubangiji.
2 Yabe shi saboda ayyukansa masu iko;
3 Yabe shi da ƙarar kakaki,
4 yabe shi da ganga kuna taka rawa,
5 yabe shi da kuge mai ƙara,
6 Bari kowane abu mai numfashi yă yabi Ubangiji.