Salmos 145

HAUSA

1 Zan ɗaukaka ka, ya Allahna, Sarki;

2 Kowace rana zan yabe ka

3 Ubangiji da girma yake ya kuma cancanci yabo

4 Tsara guda za tă yi maganar ayyukanka ga wata tsara;

5 Za su yi zancen ɗaukakarka mai daraja,

6 Za su yi magana game da ikon ayyukanka masu bantsoro,

7 Za su yi bikin yalwar alherinka

8 Ubangiji mai alheri da kuma tausayi,

9 Ubangiji nagari ne ga duka;

10 Dukan abubuwan da ka yi za su yabe ka, ya Ubangiji;

11 Za su yi maganar ɗaukakar mulkinka

12 saboda dukan mutane su san manyan ayyukanka

13 Mulkinka madawwamin mulki ne,

14 Ubangiji yana riƙe da dukan waɗanda suka faɗi

15 Idanun kowa yana dogara gare ka,

16 Ka buɗe hannunka

17 Ubangiji mai adalci ne cikin dukan hanyoyinsa

18 Ubangiji yana kusa da kowa da ya kira gare shi,

19 Yakan cika sha’awar waɗanda suke tsoronsa;

20 Ubangiji yakan lura da dukan waɗanda suke ƙaunarsa,

21 Bakina zai yi magana cikin yabon Ubangiji.

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado