1 Yabo ya tabbata ga Ubangiji dutsena,
2 Shi ne Allah mai ƙaunata da kuma kagarata,
3 Ya Ubangiji, wane ne mutum da ka kula da shi,
4 Mutum yana kama da numfashi;
5 Ka tsage sammanka, ya Ubangiji, ka sauko;
6 Ka aiko da walƙiya ka watsar da abokan gāba;
7 Ka miƙa hannunka daga bisa;
8 waɗanda bakunansu sun cika da ƙarya,
9 Zan rera sabuwar waƙa gare ka, ya Allah;
10 ga Wannan wanda yake ba wa sarakuna nasara,
11 Ka cece ni ka kuma kuɓutar da ni
12 Ta haka ’ya’yanmu maza a ƙuruciyarsu
13 Rumbunanmu za su cika
14 shanunmu za su ja kaya masu nauyi.
15 Masu albarka ne mutanen da wannan zai zama haka;