1 Ya Ubangiji, ka bincike ni
2 Ka san sa’ad da na zauna da sa’ad da na tashi;
3 Ka san fitata da kuma kwanciyata;
4 Kafin in yi magana da harshena
5 Ka kewaye ni, gaba da baya;
6 Irin wannan sanin game da ni ya fi ƙarfin magana,
7 Ina zan tafi daga Ruhunka?
8 In na haura zuwa sammai, kana a can;
9 In na tashi a fikafikan safiya,
10 can ma hannunka zai bishe ni,
11 In na ce, “Tabbatacce duhu zai ɓoye ni
12 duhu ma ba zai zama duhu gare ka ba;
13 Gama ka halicci ciki-cikina;
14 Ina yabonka domin yadda ka yi ni abin tsoro ne da kuma abin mamaki;
15 Ƙasusuwana ba a ɓoye suke a gare ka ba
16 Idanunka sun ga jikina marar fasali;
17 Tunaninka suna da daraja gare ni, ya Allah!
18 A ce zan iya ƙirgansu,
19 Da kawai za ka kashe mugaye, ya Allah!
20 Suna magana game da kai da mugun nufi;
21 Ba ina ƙin masu ƙinka ba, ya Ubangiji,
22 Ba ni da wani abu da nake musu sai kiyaye kawai;
23 Ka bincike ni, ya Allah ka kuma san zuciyata;
24 Duba ko akwai wani laifi a cikina,