1 Ba gare mu ba, ya Ubangiji, ba gare mu ba
2 Me ya sa al’ummai suke cewa,
3 Allahnmu yana a sama;
4 Amma gumakansu azurfa da zinariya ne,
5 Suna da bakuna, amma ba sa magana,
6 suna da kunnuwa, amma ba sa ji,
7 suna da hannuwa, amma ba sa iya taɓa kome,
8 Masu yinsu za su zama kamar su,
9 Ya gidan Isra’ila, ku dogara ga Ubangiji,
10 Ya gidan Haruna, ku dogara ga Ubangiji,
11 Ku da kuke tsoronsa, ku dogara ga Ubangiji,
12 Ubangiji yakan tuna da mu zai kuma albarkace mu.
13 zai albarkace waɗanda suke tsoron Ubangiji,
14 Bari Ubangiji yă sa ku ƙaru,
15 Bari Ubangiji yă albarkace ku,
16 Saman sammai na Ubangiji ne,
17 Ba matattu ba ne masu yabon Ubangiji,
18 mu ne masu ɗaukaka Ubangiji,