Salmos 108

HAUSA

1 Zuciyata tsayayyiya ce, ya Allah;

2 Ku farka, garaya da molo!

3 Zan yabe ka, ya Ubangiji, a cikin al’ummai;

4 Gama ƙaunarka da girma take, bisa fiye da sammai;

5 A ɗaukaka ka, ya Allah, a bisa sammai,

6 Ka cece mu ka kuma taimake mu da hannunka na dama,

7 Allah ya yi magana daga wurinsa mai tsarki,

8 Gileyad nawa ne, Manasse nawa ne;

9 Mowab shi ne kwanon wankina,

10 Wa zai kawo ni birni mai katanga?

11 Ba kai ba ne, ya Allah, kai da ka ƙi mu

12 Ka ba mu taimako a kan abokin gāba,

13 Tare da Allah za mu yi nasara,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado