Salmos 109

HAUSA

1 Ya Allah, wanda nake yabo,

2 gama mugaye da masu ruɗu

3 Da kalmomin ƙiyayya sun kewaye ni;

4 A maimakon ƙauna sun sāka mini da zargi,

5 Sun sāka mini alheri da mugunta,

6 Ka naɗa mugun mutum yă yi hamayya da shi;

7 Sa’ad da aka yi masa shari’a, bari a same shi da laifi,

8 Bari kwanakinsa su zama kaɗan;

9 Bari ’ya’yansa su zama marayu

10 Bari ’ya’yansa su zama masu yawo suna bara;

11 Bari mai binsa bashi yă ƙwace dukan abin da yake da shi;

12 Bari kada kowa yă yi masa alheri

13 Bari duk zuriyarsa su mutu,

14 Bari a tuna da laifin kakanninsa a gaban Ubangiji;

15 Bari zunubansu su kasance a gaban Ubangiji kullum,

16 Gama bai taɓa yin tunanin yin alheri ba,

17 Yana jin daɗin la’antarwa,

18 Ya sa la’antarwa kamar rigarsa;

19 Bari tă zama kamar mayafin da aka ɗaura kewaye da shi,

20 Bari wannan yă zama sakayyar Ubangiji ga masu zargina,

21 Amma kai, ya Ubangiji Mai Iko Duka,

22 Gama ni matalauci ne mai bukata kuma,

23 Na ɓace kamar inuwar yamma;

24 Gwiwoyina suna mutuwa saboda azumi;

25 Na zama abin dariya ga masu zargina;

26 Ka taimake ni, ya Ubangiji Allahna;

27 Bari su san cewa hannunka ne,

28 Za su iya la’anta, amma kai za ka sa albarka;

29 Masu zargina za su sha kunya

30 Da bakina zan ɗaukaka Ubangiji sosai;

31 Gama yana tsaya a hannun damar mai bukata,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado