1 Yabi Ubangiji.
2 Wane ne zai furta manyan ayyukan Ubangiji
3 Masu albarka ne waɗanda suke yin adalci,
4 Ka tuna da ni, ya Ubangiji, sa’ad da ka nuna alheri ga mutanenka,
5 don in ji daɗin nasarar zaɓaɓɓunka,
6 Mun yi zunubi, kamar yadda kakanninmu suka yi;
7 Sa’ad da kakanninmu suke a Masar,
8 Duk da haka ya cece su saboda sunansa,
9 Ya tsawata wa Jan Teku, ya kuwa bushe;
10 Ya cece su daga hannun maƙiyi;
11 Ruwaye suka rufe abokan gābansu;
12 Sa’an nan suka gaskata alkawarinsa
13 Amma nan da nan suka manta abin da ya yi
14 A cikin hamada suka bar sha’awarsu ta mamaye su
15 Sai ya ba su abin da suka roƙa,
16 A sansani suka ji kishin Musa
17 Ƙasa ta buɗe ta haɗiye Datan
18 Wuta ta ƙuno a cikin mabiyansu;
19 A Horeb suka yi ɗan maraƙi
20 Suka sauke Ɗaukakarsu
21 Suka manta da Allahn da ya cece su,
22 mu’ujizai a ƙasar Ham
23 Don haka ya ce zai hallaka su,
24 Sai suka rena ƙasa mai ni’ima;
25 Suka yi gunaguni a tentunansu
26 Saboda haka ya rantse musu ya kuma ɗaga hannu
27 ya sa zuriyarsu su mutu a cikin al’ummai
28 Suka haɗa kai da Ba’al-Feyor
29 suka tsokane Ubangiji ya yi fushi ta wurin mugayen ayyukansu,
30 Amma Finehas ya miƙe tsaye ya ɗauki mataki,
31 An ayana masa wannan a matsayin adalci
32 A ruwan Meriba suka ba Ubangiji fushi,
33 saboda sun yi tayarwa a kan Ruhun Allah,
34 Ba su hallakar da mutanen
35 amma suka yi cuɗanya da al’ummai
36 Suka yi wa gumakansu sujada,
37 Suka miƙa ’ya’yansu maza hadaya
38 Suka zub da jini marar laifi,
39 Suka ƙazantar da kansu ta wurin abin da suka yi;
40 Saboda haka Ubangiji ya yi fushi da mutanensa
41 Ya miƙa su ga al’ummai,
42 Abokan gābansu suka danne su
43 Sau da yawa ya cece su,
44 Amma ya lura da wahalarsu
45 saboda su ya tuna da alkawarinsa
46 Ya sa aka ji tausayinsu
47 Ka cece mu, Ubangiji Allahnmu,
48 Yabo ga Ubangiji, Allah na Isra’ila,