1 Ku yi godiya ga Ubangiji, ku kira bisa sunansa;
2 Ku rera gare shi, ku rera yabo gare shi;
3 Ku ɗaukaka a cikin sunansa mai tsarki;
4 Ku sa rai ga Ubangiji da kuma ƙarfinsa;
5 Ku tuna da abubuwan mamakin da ya yi,
6 Ya ku zuriyar Ibrahim bawansa,
7 Shi ne Ubangiji Allahnmu;
8 Yana tuna da alkawarinsa har abada,
9 alkawarin da ya yi da Ibrahim,
10 Ya tabbatar da shi ga Yaƙub a matsayin ƙa’ida,
11 “Gare ka zan ba da ƙasar Kan’ana
12 Sa’ad da suke kima kawai,
13 suka yi ta yawo daga al’umma zuwa al’umma,
14 Bai bar kowa yă danne su ba;
15 “Kada ku taɓa shafaffena;
16 Ya sauko da yunwa a kan ƙasa
17 ya kuma aiki mutum a gabansu,
18 Suka raunana ƙafafunsa da sarƙa
19 sai abin da ya rigafaɗi ya cika
20 Sarki ya aika aka kuma sake shi,
21 Ya mai da shi shugaban gidansa,
22 don yă umarci sarakunansa yadda ya ga dama
23 Sa’an nan Isra’ila ya shiga Masar;
24 Ubangiji ya mai da mutanensa suka yi ta haihuwa;
25 waɗanda ya juya zukatansu su ƙi mutanensa
26 Ya aiki Musa bawansa,
27 Suka yi mu’ujizansa a cikinsu,
28 Ya aiko da duhu ya kuma sa ƙasar tă yi duhu,
29 Ya mai da ruwaye suka zama jini,
30 Ƙasarsu ta yi ta fid da kwaɗi,
31 Ya yi magana, sai tarin ƙudaje suka fito,
32 Ya mai da ruwan samansu ya zama ƙanƙara,
33 ya lalace inabinsu da itatuwan ɓaurensu
34 Ya yi magana, sai fāri ɗango suka fito,
35 suka cinye kowane abu mai ruwan kore a cikin ƙasarsu,
36 Sa’an nan ya karkashe dukan ’yan fari a cikin ƙasarsu,
37 Ya fitar da Isra’ila, ɗauke da azurfa da zinariya,
38 Masar ta yi murna sa’ad da suka tafi,
39 Ya shimfiɗa girgije kamar mayafi,
40 Suka roƙa, ya kuwa ba su makware
41 Ya buɗe dutse, sai ruwa ya ɓulɓulo,
42 Ya tuna da alkawarinsa mai tsarki
43 Ya fitar da mutanensa da farin ciki,
44 ya ba su ƙasashen al’ummai,
45 don su kiyaye farillansa