Salmos 104

HAUSA

1 Yabi Ubangiji, ya raina.

2 Ubangiji ya naɗe kansa da haske kamar riga

3 ya kafa ginshiƙan ɗakin samansa a kan ruwaye.

4 Ya mai da iska suka zama ’yan saƙonsa

5 Ya kafa duniya a kan tussanta;

6 Ka rufe ta da zurfi kamar da riga

7 Amma a tsawatawarka ruwaye suka gudu

8 suka gudu a bisa duwatsu,

9 Ka kafa iyakar da ba a iya tsallakawa;

10 Ya sa maɓulɓulai suka zuba ruwa cikin kwaruruka;

11 Suna ba da ruwa ga dukan namun jeji;

12 Tsuntsaye sarari suna sheƙunansu kusa da ruwan;

13 Yana wa duwatsu banruwa daga ɗakinsa na sama;

14 Yana sa ciyawa tă yi girma saboda shanu,

15 ruwan inabi yakan sa zuciyar mutum tă yi murna,

16 Ana yi wa itatuwan Ubangiji banruwa sosai,

17 A can tsuntsaye suke sheƙunnansu;

18 Manyan duwatsu na awakin jeji ne;

19 Wata ne ke ƙididdigar lokuta,

20 Ka yi duhu, sai ya zama dare,

21 Zakoki sun yi ruri sa’ad da suke farauta

22 Rana ta fito, sai suka koma shiru;

23 Mutum yakan tafi aikinsa,

24 Ina misalin yawan aikinka, ya Ubangiji!

25 Akwai teku, babba da kuma fāɗi,

26 A can jiragen ruwa suna kai komo,

27 Waɗannan duka suna dogara gare ka

28 Sa’ad da ba su da shi,

29 Sa’ad da ka ɓoye fuskarka,

30 Sa’ad da ka aika da Ruhunka,

31 Bari ɗaukakar Ubangiji ta dawwama har abada;

32 shi wanda ya dubi duniya, sai ta razana,

33 Zan rera ga Ubangiji dukan raina;

34 Bari tunanina yă gamshe shi,

35 Amma bari masu zunubi su ɓace daga duniya

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado