Salmos 103

HAUSA

1 Yabi Ubangiji, ya raina;

2 Yabi Ubangiji, ya raina,

3 wanda yake gafarta dukan zunubai

4 wanda ya fanshi ranka daga rami

5 Wanda ya ƙosar da kai da abubuwa masu kyau

6 Ubangiji yana aikata adalci

7 Ya sanar da hanyoyinsa wa Musa,

8 Ubangiji mai tausayi ne da kuma alheri,

9 Ba zai yi ta zargi ba

10 ba ya yin da mu gwargwadon zunubanmu

11 Gama kamar yadda sammai suke can bisa duniya,

12 kamar yadda gabas yake daga yamma,

13 Kamar yadda mahaifi yake jin tausayin ’ya’yansa,

14 gama ya san yadda aka yi mu,

15 Game da mutum dai, kwanakinsa suna kamar ciyawa

16 iska kan hura a kansa sai ya ɓace

17 Amma daga madawwami zuwa madawwami

18 tare da waɗanda suke kiyaye alkawarinsa

19 Ubangiji ya kafa kursiyinsa a sama,

20 Yabi Ubangiji, ku mala’ikunsa,

21 Yabi Ubangiji, dukanku rundunarsa ta sama,

22 Yabi Ubangiji, dukanku ayyukansa

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado