1 Ku tattaru, ku tattaru,
2 kafin ƙayyadadden lokacin nan yă zo
3 Ku nemi Ubangiji, dukanku ƙasashe masu tawali’u,
4 Za a yashe Gaza
5 Taku ta ƙare ku da kuke zama a bakin teku,
6 Ƙasar da take a bakin teku, inda Keretawa suke zaune,
7 Za tă zama mallakar raguwar gidan Yahuda;
8 “Na ji irin zagin da Mowab take yi,
9 Saboda haka, muddin ina raye,”
10 Wannan ne zai zama sakamakon girmankansu,
11 Ubangiji zai zama abin tsoro a gare su
12 “Ku ma, ya Kushawa,
13 Zai kuma miƙa hannunsa gāba da arewa
14 Garkuna za su kwanta a can,
15 Birnin da yake harka ke nan