1 Taki ta ƙare, ke birnin mai danniya,
2 Ba kya yi wa kowa biyayya,
3 Sarakunanki ruri ne na zakoki,
4 Annabawanki mahaukata ne
5 Ubangiji da yake cikinki mai adalci ne;
6 “Na daddatse al’ummai;
7 Na ce wa birnin,
8 Saboda haka ku jira ni,” in ji Ubangiji;
9 “Sa’an nan zan tsarkake leɓunan mutanen,
10 Tun daga ƙetaren rafuffukan Kush
11 A wannan rana ba za ku sha kunya
12 Amma zan zauna a cikinki
13 Raguwar Isra’ila ba za su ƙara aikata abin da ba daidai ba,
14 Ki rera, ya Diyar Sihiyona;
15 Ubangiji ya ɗauke hukuncinki,
16 A wannan rana za su cewa Urushalima,
17 Ubangiji Allahnki yana tare da ke,
18 “Zan cire taƙaici daga gare ki
19 A wannan lokaci zan jijji wa
20 A wannan lokaci zan tattara ku;