Provérbios 3

HAUSA

1 Ɗana, kada ka manta da koyarwata,

2 gama za su ƙara maka tsawon rai da shekaru masu yawa

3 Kada ka bar ƙauna da aminci su rabu da kai;

4 Sa’an nan za ka sami tagomashi da kuma suna mai kyau

5 Ka dogara ga Ubangiji da dukan zuciyarka

6 cikin dukan hanyoyinka ka amince da shi,

7 Kada ka zama mai hikima a ganinka;

8 Wannan zai ba wa jikinka lafiya

9 Ka girmama Ubangiji da dukan dukiyarka,

10 ta haka rumbunanka za su cika har su zuba,

11 Ɗana, kada ka rena horon Ubangiji

12 domin Ubangiji yakan hori waɗanda yake ƙauna,

13 Mai albarka ne mutumin da ya sami hikima,

14 gama ta fi azurfa riba

15 Ta fi lu’ulu’u daraja;

16 Tsawon rai yana a cikin hannunta na dama;

17 Hanyoyinta hanyoyi ne masu daɗi,

18 Ita itacen rai ne ga waɗanda suka rungume ta;

19 Ta wurin hikima Ubangiji ya kafa harsashin duniya,

20 ta wurin sani aka rarraba zurfafa,

21 Ɗana, ka riƙe sahihiyar shari’a da kuma basira,

22 za su zama rai a gare ka,

23 Sa’an nan za ka bi hanyarka lafiya,

24 sa’ad da ka kwanta, ba za ka ji tsoro ba;

25 Kada ka ji tsoron masifar da za tă faru farat ɗaya

26 gama Ubangiji zai zama ƙarfin halinka

27 Kada ka ƙi yin alheri ga duk wanda ya dace,

28 Kada ka ce wa maƙwabcinka

29 Kada ka shirya kome da zai cuci maƙwabcinka,

30 Kada ka zargi mutum ba dalili,

31 Kada ka ji kishin mai tā-da-na-zaune-tsaye

32 Gama Ubangiji yana ƙyama mai aikata mugunta

33 La’anar Ubangiji tana a gidan mugaye,

34 Yakan yi wa masu girman kai ba’a

35 Masu hikima sukan sami kyakkyawan suna,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado