1 Kada ka yi fariya a kan gobe
2 Ka bar wani ya yabe ka, ba kai kanka ba;
3 Dutse yana da nauyi yashi kuma wahala ce,
4 Fushi mugun abu ne mai hallakarwa,
5 Gara tsawatawar da ake yi a fili
6 Za a iya amince da rauni daga aboki,
7 Duk wanda ya ƙoshi da zuma, ba ya marmarinsa kuma
8 Kamar tsuntsun da ya ɓace daga sheƙarsa
9 Man shafawa mai ƙanshi da kuma turare kan faranta zuciya,
10 Kada ka manta da abokinka da kuma abokin mahaifinka,
11 Ka zama mai hikima, ɗana, ka kuma faranta mini zuciya;
12 Mai basira kan hango hatsari ya kuma kauce,
13 A karɓe rigunan wanda ya ɗauki lamunin baƙo;
14 In mutum ya albarkaci maƙwabcinsa da murya mai ƙarfi da sassafe,
15 Mace mai fitina kamar
16 hana ta yana kamar yin ƙoƙari tsai da iska ne
17 Kamar yadda ƙarfe kan wasa ƙarfe
18 Duk wanda ya lura da itacen ɓaure, zai ci ’ya’yansa,
19 Kamar yadda ruwa kan nuna yadda fuska take,
20 Mutuwa da Hallaka ba sa ƙoshi,
21 Ana gwajin azurfa da kuma zinariya da wuta,
22 Ko da ka daka wawa a turmi,
23 Ka tabbata ka san lafiyar garken tumakinka,
24 domin dukiya ba ta dawwama har abada,
25 Sa’ad da aka yanki ingirci sabon toho kuma ya bayyana
26 gashin raguna za su tanada maka tufafi,
27 Za ka kasance da madarar awaki mai yawa