1 Kamar ƙanƙara a rani ko ruwan sama a lokacin girbi,
2 Kamar gwara mai yawo ko alallaka mai firiya,
3 Bulala don doki, linzami don jaki,
4 Kada ka amsa wa wawa bisa ga wautarsa,
5 Ka amsa wa wawa bisa ga wautarsa,
6 Kamar datsewar ƙafafun wani ko shan dafi
7 Kamar ƙafafun gurgun da suka yi laƙwas
8 Kamar ɗaura dutse a majajjawa
9 Kamar suƙar ƙaya a hannun wanda ya bugu
10 Kamar maharbi wanda yake jin wa kowa rauni
11 Kamar yadda kare kan koma ga amansa,
12 Gwamma riƙaƙƙen wawa
13 Rago yakan ce, “Akwai zaki a kan hanya,
14 Kamar yadda ƙofa kan juya a ƙyaurensa,
15 Rago kan sa hannunsa a kwano
16 Rago yana gani yana da hikima
17 Kamar wani da ya kama kare a kunnuwa
18 Kamar yadda mahaukaci yake harbin
19 haka yake da mutumin da ya ruɗe maƙwabci
20 In ba itace wuta takan mutu;
21 Kamar yadda gawayi yake ga murhu, itace kuma ga wuta,
22 Kalmomin mai gulma suna kama da burodi mai daɗi;
23 Kamar kaskon da aka dalaye da azurfar da ba a tace ba
24 Mai yin ƙiyayya yakan ɓoye kansa da maganar bakinsa,
25 Ko da jawabinsa ya ɗauki hankali, kada ka gaskata shi,
26 Wataƙila ya ɓoye ƙiyayyarsa da ƙarya,
27 In mutum ya haƙa rami, shi zai fāɗi a ciki;
28 Harshe mai faɗin ƙarya yana ƙin waɗanda yake ɓata musu rai,