1 Mugu yakan gudu ko babu wanda yake korarsa,
2 Sa’ad da ƙasa ta yi tayarwa, takan kasance da masu mulki da yawa,
3 Mai mulkin da ya danne talakawa
4 Duk waɗanda ba sa bin doka yabon mugaye suke yi,
5 Mugaye ba su san gaskiya ba,
6 Gara matalauci wanda yake tafiya babu abin zargi
7 Duk wanda ya kiyaye doka ɗa ne mai la’akari,
8 Duk wanda ya tara dukiyarsa ta wurin ba da bashi da ruwan da ya wuce misali
9 In wani ya yi kunnuwa ƙashi ga doka
10 Duk wanda ya jagorance masu aikata gaskiya a hanyar mugunta
11 Mai arziki zai yi zato shi mai hikima ne a ganinsa,
12 Sa’ad da adalai suka yi nasara, kowa yakan yi biki;
13 Duk wanda ya ɓoye zunubansa ba ya taɓa cin nasara,
14 Mai albarka ne mutumin da kullum yake jin tsoron Allah,
15 Kamar rurin zaki ko sanɗar beyar
16 Mugu mai mulki ba shi da azanci,
17 Mutumin da laifin kisa ya yi ta damunsa
18 Duk wanda ya yi tafiya marar abin zargi zai zauna lafiya,
19 Duk wanda ya nome gonarsa zai sami amfani a yalwace,
20 Mutum mai aminci zai cika da albarka,
21 Nuna sonkai ba shi da kyau,
22 Mai rowa yana alla-alla ya yi arziki
23 Duk wanda ya tsawata wa wani mutum zai sami yabo a ƙarshe
24 Duk wanda ya yi wa mahaifin ko mahaifiyarsa sata
25 Mai haɗama yakan jawo tā-da-na-zaune-tsaye,
26 Duk mai dogara ga kansa wawa ne,
27 Duk wanda yake bayarwa ga matalauta ba zai rasa kome ba,
28 Sa’ad da mugu ya samu shugabanci, mutane sukan yi ta ɓuya;