1 Kada ka yi ƙyashin mugaye,
2 gama leɓunansu suna maganar tā-da-na-zaune-tsaye ne.
3 Ta wurin hikima ce ake gina gida,
4 ta wurin sani ɗakunanta sukan cika
5 Mutum mai hikima yana da iko sosai,
6 don yin yaƙi kana bukatar bishewa,
7 Hikima ta yi wa wawa nisa ƙwarai
8 Duk mai ƙulla mugunta
9 Makircin wawa zunubi ne,
10 In ba ka da ƙarfi a lokacin wahala,
11 Ka kuɓutar da waɗanda ake ja zuwa inda za a kashe su;
12 In kuka ce, “Ai, ba mu san wani abu a kai wannan ba,”
13 Ka sha zuma, ɗana, ka sha zuma gama tana da kyau;
14 Ka kuma san cewa hikima tana da zaƙi ga rai;
15 Kada ka kwanta kana fako kamar ɗan iska don ƙwace gidan adali,
16 gama ko da adali ya fāɗi sau bakwai, yakan tashi kuma,
17 Kada ka yi dariya sa’ad da abokin gāba ya fāɗi;
18 in ba haka ba in Ubangiji ya gani ba zai amince ba
19 Kada ka ji tsoro saboda masu mugunta
20 gama mugu ba shi da zuciya ta nan gaba,
21 Ka ji tsoron Ubangiji da kuma sarki, ɗana,
22 gama za a tura waɗannan biyu zuwa hallaka nan da nan,
23 Waɗannan ma maganganun masu hikima ne,
24 Duk wanda ya ce wa mai laifi, “Ba ka da laifi”,
25 Amma zai zama da lafiya ga duk waɗanda suka hukunta masu laifi,
26 Amsa da take ta gaskiya
27 Ka gama aikinka
28 Kada ka ba da shaida a kan maƙwabcinka ba tare da isashen dalili ba,
29 Kada ka ce, “Zan yi masa kamar yadda ya yi mini;
30 Na wuce cikin gonar rago,
31 ƙayayyuwa sun yi girma ko’ina,
32 Na yi tunani a zuciyata
33 Ɗan barci, ɗan gyangyaɗi,
34 sai talauci ya shigo maka kamar ’yan fashi