Provérbios 23

HAUSA

1 Sa’ad da ka zauna domin cin abinci da mai mulki,

2 ka kuma sa wuƙa a maƙogwaronka

3 Kada ka yi marmarin abincinsa mai daɗi

4 Kada ka gajiyar da kanka don ka yi arziki;

5 Da ƙyiftawar ido a kan wadata ta ɓace,

6 Kada ka ci abincin mai rowa,

7 gama shi wani irin mutum ne

8 Za ka yi amai ɗan abin da ka ci

9 Kada ka yi magana da wawa,

10 Kada ka kawar da shaidar iyaka ta dā

11 gama mai Kāriyarsu yana da ƙarfi;

12 Ka mai da hankali ga umarni

13 Kada ka bar yaro ba horo;

14 Ka hukunta shi da sanda

15 Ɗana, in zuciyarka mai hikima ce,

16 cikin cikina zai yi farin ciki

17 Kada ka bar zuciyarka tă yi ƙyashin masu zunubi,

18 Tabbatacce akwai sa zuciya ta nan gaba dominka,

19 Ka saurara, ɗana, ka zama mai hikima,

20 Kada ka haɗa kai da waɗanda suke shan ruwan inabi da yawa

21 gama bugaggu da ruwan inabi da masu yawan ci sukan zama matalauta,

22 Ka kasa kunne ga mahaifinka, wanda ya ba ka rai,

23 Ka saye gaskiya kada kuwa ka sayar da ita;

24 Mahaifin adali yana da farin ciki sosai;

25 Bari mahaifinka da mahaifiyarka su yi murna;

26 Ɗana, ka ba ni zuciyarka

27 gama karuwa rami ne mai zurfi

28 Kamar ’yan fashi, takan kwanta tana jira

29 Wa yake wayyo? Wa yake baƙin ciki?

30 Waɗanda suke daɗe suna shan ruwan inabi,

31 Kada ka ƙyifce ido a ruwan inabi sa’ad da ya yi ja,

32 A ƙarshe yana sara kamar maciji

33 Idanunka za su riƙa gane-gane,

34 Za ka zama kamar wanda yake barci a tsakiyar tekuna,

35 Za ka ce “Sun buge ni, amma ban ji ciwo ba!

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado