Provérbios 17

HAUSA

1 Gara ka ci busasshen burodi da kwanciyar rai kuma shiru

2 Bawa mai hikima zai yi mulki a kan da mai rashin kunya,

3 Ana gwajin azurfa da kuma zinariya da wuta,

4 Mugun mutum kan mai da hankali ga mugayen leɓuna;

5 Duk wanda yake wa matalauta ba’a yana zagin Mahaliccinsu ne;

6 Jikoki rawanin tsofaffi ne,

7 Leɓunan basira ba su dace da wawa ba,

8 Cin hanci kamar sihiri yake ga wanda yake ba da shi;

9 Duk wanda ya rufe laifi yana inganta ƙauna ne,

10 Tsawata kan sa mutum ya koyi basira

11 Mugayen mutane sukan kuta tawaye da Allah;

12 Gara a haɗu da beyar da aka ƙwace wa ’ya’ya

13 In mutum ya sāka alheri da mugunta,

14 Farawar faɗa tana kamar ɓarkewa madatsar ruwa ne,

15 Baratar da mai laifi a kuma hukunta mai adalci,

16 Mene ne amfanin kuɗi a hannun wawa,

17 Aboki yakan yi ƙauna a koyaushe,

18 Mutumin da ba shi da azanci yakan ɗauki lamunin wani

19 Duk mai son faɗa yana son zunubi,

20 Mutum mai muguwar zuciya ba ya cin gaba;

21 Kasance da wawa kamar ɗa yakan kawo baƙin ciki

22 Zuciya mai farin ciki magani ne mai kyau,

23 Mugun mutum yakan karɓa cin hanci a asirce

24 Mutum mai basira kan kafa idonsa a kan hikima,

25 Da yake wawa yakan kawo baƙin ciki ga mahaifinsa

26 Ba shi da kyau a hukunta marar laifi,

27 Mutum mai sani yakan yi la’akari da amfani da kalmomi,

28 Ko wawa in bai buɗe bakinsa ba, za a zaci shi mai hikima ne,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado