Provérbios 16

HAUSA

1 Ga mutum ne shirye-shiryen zuciya suke,

2 Dukan hanyoyin mutum sukan yi kamar marar laifi ne gare shi,

3 Ka miƙa wa Ubangiji dukan abin da kake yi,

4 Ubangiji yana yin kome domin amfaninsa,

5 Ubangiji yana ƙyamar dukan zuciya mai girman kai.

6 Ta wurin ƙauna da aminci akan yi kafarar zunubi;

7 Sa’ad da hanyoyin mutum sun gamshi Ubangiji,

8 Gara ka sami kaɗan ta hanyar adalci

9 ’Yan Adam sukan yi shirye-shiryensu a zukatansu,

10 Leɓunan sarki kan yi magana kamar ta wurin ikon Allah,

11 Ma’aunai da magwajin gaskiya daga Ubangiji ne;

12 Sarakuna suna ƙyamar abin da ba shi da kyau,

13 Sarakuna sukan ji daɗi leɓuna masu yin gaskiya;

14 Fushin sarki ɗan saƙon mutuwa ne,

15 Sa’ad da fuskar sarki ta haska, yana nufin rai ke nan;

16 Ya ma fi kyau ka sami hikima fiye da zinariya,

17 Buɗaɗɗiyar hanyar masu aikata gaskiya kan guje wa mugunta;

18 Girmankai yakan zo kafin hallaka,

19 Gara ka zama ɗaya daga cikin matalauta masu sauƙinkai,

20 Duk wanda ya mai da hankali ga umarni yakan yi nasara,

21 Akan ce da masu hikima a zuciya hazikai,

22 Fahimi shi ne maɓulɓular rai ga waɗanda suke da shi,

23 Zuciyar mai hikima kan bi da bakinsa,

24 Kalmomi masu daɗi suna kama da kakin zuma,

25 Akwai hanyar da ta yi kamar daidai ga mutum,

26 Marmarin cin abinci yakan yi wa ɗan ƙodago aiki;

27 Mutumin banza yakan ƙulla mugunta,

28 Fitinannen mutum yakan zuga tashin hankali,

29 Mutum mai tā-da-na-zaune-tsaye yakan ruɗi maƙwabcinsa

30 Duk wanda ya ƙyifce da idonsa yana ƙulla maƙarƙashiya ce;

31 Furfura rawani ne mai daraja;

32 Gara ka zama mai haƙuri da ka zama jarumi,

33 Akan jefa ƙuri’a a kan cinya,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado