Provérbios 14

HAUSA

1 Mace mai hikima kan gina gidanta,

2 Wanda tafiyarsa ta aikata gaskiya ce kan ji tsoron Ubangiji,

3 Maganar wawa kan kawo sanda a bayansa,

4 Inda ba shanu, wurin sa wa dabbobi abinci zai kasance ba kome,

5 Mashaidi na gaskiya ba ya ruɗu,

6 Mai ba’a kan nemi hikima amma ba ya samun kome,

7 Ka guji wawa,

8 Hikima masu la’akari shi ne su yi tunani a kan hanyoyinsu,

9 Wawaye kan yi ba’a a gyaran zunubi,

10 Kowace zuciya ta san ɓacin ranta,

11 Za a rushe gidan mugu,

12 Akwai hanyar da ta yi kamar tana daidai ga mutum,

13 Ko cikin dariya zuciya takan yi ciwo,

14 Marasa bangaskiya za su sami sakamako cikakke saboda hanyoyinsu,

15 Marar azanci kan gaskata kome,

16 Mai hikima kan ji tsoron Ubangiji ya kuma guji mugunta,

17 Mutum mai saurin fushi yakan yi ayyukan wauta,

18 Marar azanci kan gāji wauta,

19 Masu mugunta za su rusuna a gaban masu kirki,

20 Maƙwabta sukan gudu daga matalauta,

21 Duk wanda ya rena maƙwabci ya yi zunubi,

22 Ba waɗanda suke ƙulla mugunta sukan kauce ba?

23 Duk aiki tuƙuru yakan kawo riba,

24 Dukiyar masu hikima ita ce rawaninsu,

25 Mashaidin gaskiya kan ceci rayuka,

26 Duk mai tsoron Ubangiji yana da zaunannen mafaka,

27 Tsoron Ubangiji shi ne maɓulɓular rai

28 Yawan mutane shi ne ɗaukakar sarki,

29 Mutum mai haƙuri yana da fahimi mai yawa,

30 Zuciya mai salama kan ba jiki rai,

31 Duk wanda ya zalunci matalauci ya zagi Mahaliccinsu ke nan,

32 Sa’ad bala’i ya auku, mugaye kan fāɗi,

33 Hikima tana a zuciyar mai azanci,

34 Adalci yakan ɗaukaka al’umma,

35 Sarki yakan yi murna a kan bawa mai hikima,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado