Provérbios 13

HAUSA

1 Ɗa mai hikima yakan mai da hankali ga umarnin mahaifinsa,

2 Daga abin da ya fito leɓunan mutum ne mutum kan ji daɗin abubuwa masu kyau,

3 Duk mai lura da leɓunansa yakan lura da ransa,

4 Rago ya ƙosa ya sami wani abu ainun amma ba ya samun kome,

5 Adali yana ƙin abin da yake ƙarya,

6 Adalci yakan lura da mutum mai mutunci,

7 Wani mutum yakan ɗauki kansa mai arziki ne, alhali ba shi da kome,

8 Arzikin mutum zai iya kuɓutar da ransa,

9 Hasken masu adalci kan haskaka ƙwarai,

10 Girmankai kan jawo faɗa ne kawai,

11 Kuɗin da aka same su a rashin gaskiya yakan ɓace da sauri,

12 Sa zuciyar da aka ɗaga zuwa gaba kan sa zuciya tă yi ciwo,

13 Duk wanda ya rena umarni zai ɗanɗana ƙodarsa,

14 Koyarwar mai hikima maɓulɓulan rai ne,

15 Fahimta mai kyau kan sami tagomashi,

16 Kowane mai azanci yakan nuna sani,

17 Mugun ɗan saƙo kan shiga wahala,

18 Duk wanda ya ƙyale horo yakan kai ga talauci da kuma kunya,

19 Marmarin da aka cika yana da daɗi ga rai,

20 Shi da yake tafiya tare da masu hikima yakan ƙaru da hikima,

21 Rashin sa’a kan fafare mai zunubi,

22 Mutumin kirki kan bar gādo wa ’ya’ya ’ya’yansa,

23 Gonar matalauci za tă iya ba da abinci a yalwace,

24 Duk wanda ba ya horon ɗansa ba ƙaunarsa yake yi ba,

25 Masu adalci sukan ci isashen abinci,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado