1 Kada ku yi farin ciki, ya Isra’ila;
2 Masussukai da wuraren matsin inabi ba za su ciyar da mutane ba;
3 Ba za su ci gaba da zama a ƙasar Ubangiji ba;
4 Ba za su zuba hadayun ruwan inabi ga Ubangiji ba,
5 Me za ku yi a ƙayyadaddiyar ranar bukukkuwarku,
6 Ko da sun kuɓuta daga hallaka,
7 Kwanakin hukunci suna zuwa,
8 Annabi, tare da Allahna,
9 Sun nutse da zurfi cikin lalaci,
10 “Sa’ad da na sami Isra’ila,
11 Darajar Efraim za tă yi firiya tă tafi kamar tsuntsu,
12 Ko da sun yi renon ’ya’ya,
13 Na ga Efraim, kamar birnin Taya,
14 Ka ba su, ya Ubangiji
15 “Saboda dukan muguntarsu a Gilgal,
16 An ka da Efraim,
17 Allahna zai ƙi su