Oséias 10

HAUSA

1 Isra’ila kuringa ce mai yaɗuwa;

2 Zuciyarsu masu ruɗu ne,

3 Sa’an nan za su ce, “Ba mu da sarki

4 Sun yi alkawura masu yawa,

5 Mutanen da suke zama a Samariya suna tsoro

6 Za a ɗauke shi a kai Assuriya

7 Samariya da sarkinta za su ɓace

8 Za a hallaka masujadai kan tudu na mugunta

9 “Tun daga kwanakin Gibeya, kun yi zunubi, ya Isra’ila,

10 Sa’ad da na ga dama, zan hukunta su;

11 Efraim horarriyar karsana ce

12 Ku shuka wa kanku adalci,

13 Amma kun shuka mugunta,

14 hayaniyar yaƙi za tă tashi gāba da mutanenku,

15 Haka zai faru da kai, ya Betel,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado