1 “Ka sa kakaki a leɓunanka!
2 Isra’ila ta yi mini kuka,
3 Amma Isra’ila sun ƙi abin da yake mai kyau;
4 Suna naɗa sarakuna, ba da izinina ba;
5 Ku zubar da gunkin maraƙinku, ya Samariya!
6 Su daga Isra’ila ne!
7 “Gama sun shuka iska
8 An haɗiye Isra’ila;
9 Gama sun haura zuwa Assuriya
10 Ko da yake sun sayar da kansu a cikin al’ummai,
11 “Ko da yake Efraim ya gina bagadai masu yawa don hadayun zunubi,
12 Na rubuta musu abubuwa masu yawa na dokata,
13 Suna miƙa hadayun da aka ba ni
14 Isra’ila ya manta da Mahaliccinsa