1 “Ku ji wannan, ku firistoci!
2 ’Yan tawaye sun yi zurfi cikin kisan gilla.
3 Na san Efraim ƙaf;
4 “Ayyukansu ba su ba su dama
5 Girmankan Isra’ila yana ba da shaida a kansu;
6 Sa’ad da suka tafi tare da garkunan shanu, tumaki da awakinsu
7 Su marasa aminci ne ga Ubangiji;
8 “Amon kakaki a Gibeya,
9 Efraim za tă zama kango
10 Shugabannin Yahuda suna kamar waɗanda
11 An danne Efraim,
12 Na zama kamar asu ga Efraim,
13 “Sa’ad da Efraim ya ga ciwonsa,
14 Gama zan zama kamar zaki ga Efraim,
15 Sa’an nan zan koma wurina