1 Efraim yana kiwo a kan iska;
2 Ubangiji yana da ƙarar da zai kawo a kan Yahuda;
3 A cikin mahaifa ya cafke ɗiɗɗigen ɗan’uwansa;
4 Ya yi kokawa da mala’ika ya kuma rinjaye shi;
5 Ubangiji Allah Maɗaukaki,
6 Amma dole ku koma ga Allahnku;
7 Ɗan kasuwa yana amfani da mudu marar gaskiya;
8 Efraim yana fariya yana cewa,
9 “Ni ne Ubangiji Allahnku,
10 Na yi magana da annabawa,
11 Gileyad mugu ne?
12 Yaƙub ya gudu zuwa ƙasar Aram;
13 Ubangiji ya yi amfani da annabi don yă fitar da Isra’ila daga Masar
14 Amma Efraim ya yi muguwar tsokana da ta sa ya yi fushi;