1 Kaiton birni mai zub da jini,
2 Ku ji karar bulala
3 Mahaya dawakai sun kunno kai,
4 duk saboda yawan sha’awace-sha’awacen karuwa,
5 “Ina gāba da ke,” in ji Ubangiji Maɗaukaki.
6 Zan watsa miki ƙazanta,
7 Duk wanda ya gan ki zai gudu daga gare ki yana cewa,
8 Kin fi Tebes ne
9 Kush da kuma Masar su ne ƙarfinta marar iyaka;
10 Duk da haka an tafi da ita
11 Ke ma za ki bugu,
12 Dukan kagarunki suna kama da itatuwan ɓaure
13 Dubi mayaƙanki,
14 Ki ja ruwa gama za a kewaye ki da yaƙi.
15 A can wuta za tă cinye ki;
16 Kin ƙara yawan masu kasuwancinki
17 Masu tsaronki suna kama da fāri ɗango,
18 Ya sarkin Assuriya, makiyayanka sun yi barci;
19 Ba abin da zai warkar da rauninka;