Naum 2

HAUSA

1 Mai hari yana matsowa a kanki, Ninebe.

2 Ubangiji zai maido da darajar Yaƙub,

3 Garkuwoyin sojojinsa ja wur ne;

4 Kekunan yaƙi sun zabura a tituna,

5 Ninebe ta tattara rundunarta,

6 An buɗe ƙofofin rafuffukan

7 An umarta cewa birnin

8 Ninebe tana kama da tafki,

9 A washe azurfa;

10 Ta zama wofi, an washe ta, an tuɓe ta!

11 Ina kogon zakokin nan yake yanzu,

12 Zaki ya kashe abin da ya ishe ’ya’yansa

13 “Ina gāba da ke,”

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado